Takaitaccen tarihin dakala
Assalamu alaikum kamar Yadda tarihi ya gudana munsan cewa dakala gari ne mai cike da Kaya tarihi da kuma mayyan mutne da suka jajir ce wajen kwatoma dakala 'yancin ta ga aleirawa da kuma sabilawa dakala ta kasan ce gari ne da baya da wasa waje Neman na Kai manyan mutanen da suka jajir ce wajen kwatoma dakala'yancin ta suhada
1-sani ña Mariya
2-malam amiru
3 lbrahim Mai gida
4 da kuma malam dogo
Dakala ayin sarki biyu be wadanda suka hada
1 tsohon sarki wanda koda muka bukaci rubuta wannan labari bamu dau suna ba
2 Sai na biyu shine Yusuf amiru
Anyi wasa kala-kala
Kama da wasan tauri da wasan gaddanci da kuma wasan kokawa
Kubimu a wani labari zamu kawo muku Yadda wasunan suka gudan
Daga ni naku mikailu Yusuf dakala
Kune meni a lambata kamar haka👉09028230089
Idan kana mana Facebook kuma Muhammad s mikailu dakala Danna muna da chennal a YouTube ku ziyar ta domin samun a cigaban labaran mu a kallaçe Danna wannan link👇dake kasa domin samun mu nagode
https://youtube.com/channel/UCUhDm8Uf3bgU_WVam9i_tGg
Comments
Post a Comment