DAKALA

 Barka da zuwa wannan shafin namu suna mikailu Yusuf dakala Kuma haifaffen garin dakala Wanda aka sani da yarima Kuma Dan sarki ina alfahari da gari na da mama ta da Baba na Dan Allah kubi mu a wannan shafin namu zamu rika kawo muku labarai da Silva shafi garin mu na dakala da kewaye Kuma nasan zakuji dadin sauraren mu nagode Ku bimu kamar haka๐Ÿ‘‰a Facebook Muhammad s mikailu dakala.๐Ÿ‘‰a YouTube yarima dakala๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™na gode na gode ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™


Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Takaitaccen tarihin dakala