tarihin rayuwar mikailu Yusuf dakala

Assalamu alaikum waraha matallahi wabar katahu bayan gaisuwa ina yima kowa da kowa fatan alkairi 🙏🙏  kamar Yadda nafada zanzaiyana muku takaitaccen tarihin rayuwa ta
   
   Suna
           Mikailu Yusuf

  Gari

         Dakala

  Sana'a
       
              Ni da libine a yanar gizo gizo

Tarihi
         Anhaifeni a garin dakala a shekara ta alif 1997 nayi primary a garin dakala nayi secondary school a garin sabiyal saidai anan matakin Kara tuna ya tsaya 

Comments

Popular posts from this blog

Takaitaccen tarihin dakala