Posts

Takaitaccen tarihin dakala

 Assalamu alaikum kamar Yadda tarihi ya gudana munsan cewa dakala gari ne mai cike da Kaya tarihi da kuma mayyan mutne da suka jajir ce wajen kwatoma dakala 'yancin ta ga aleirawa da kuma sabilawa dakala ta kasan ce gari ne da baya da wasa waje Neman na Kai manyan mutanen da suka jajir ce wajen kwatoma dakala'yancin ta suhada            1-sani Γ±a Mariya            2-malam amiru           3 lbrahim Mai gida            4 da kuma malam dogo Dakala ayin sarki biyu be wadanda suka hada      1 tsohon sarki wanda koda muka bukaci rubuta wannan labari bamu dau suna ba     2  Sai na biyu shine Yusuf amiru  Anyi wasa kala-kala  Kama da wasan tauri da wasan gaddanci da kuma wasan kokawa             Kubimu a wani labari zamu kawo muku Yadda wasunan suka gudan  Daga ni naku mikailu Yusuf dakala...

tarihin rayuwar mikailu Yusuf dakala

Image
Assalamu alaikum waraha matallahi wabar katahu bayan gaisuwa ina yima kowa da kowa fatan alkairi πŸ™πŸ™  kamar Yadda nafada zanzaiyana muku takaitaccen tarihin rayuwa ta        Suna            Mikailu Yusuf   Gari          Dakala   Sana'a                       Ni da libine a yanar gizo gizo Tarihi          Anhaifeni a garin dakala a shekara ta alif 1997 nayi primary a garin dakala nayi secondary school a garin sabiyal saidai anan matakin Kara tuna ya tsaya 

DAKALA

 Barka da zuwa wannan shafin namu suna mikailu Yusuf dakala Kuma haifaffen garin dakala Wanda aka sani da yarima Kuma Dan sarki ina alfahari da gari na da mama ta da Baba na Dan Allah kubi mu a wannan shafin namu zamu rika kawo muku labarai da Silva shafi garin mu na dakala da kewaye Kuma nasan zakuji dadin sauraren mu nagode Ku bimu kamar hakaπŸ‘‰a Facebook Muhammad s mikailu dakala.πŸ‘‰a YouTube yarima dakalaπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™na gode na gode πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™