tarihin rayuwar mikailu Yusuf dakala

Assalamu alaikum waraha matallahi wabar katahu bayan gaisuwa ina yima kowa da kowa fatan alkairi ππ kamar Yadda nafada zanzaiyana muku takaitaccen tarihin rayuwa ta Suna Mikailu Yusuf Gari Dakala Sana'a Ni da libine a yanar gizo gizo Tarihi Anhaifeni a garin dakala a shekara ta alif 1997 nayi primary a garin dakala nayi secondary school a garin sabiyal saidai anan matakin Kara tuna ya tsaya