Posts

Showing posts from January, 2022

Takaitaccen tarihin dakala

 Assalamu alaikum kamar Yadda tarihi ya gudana munsan cewa dakala gari ne mai cike da Kaya tarihi da kuma mayyan mutne da suka jajir ce wajen kwatoma dakala 'yancin ta ga aleirawa da kuma sabilawa dakala ta kasan ce gari ne da baya da wasa waje Neman na Kai manyan mutanen da suka jajir ce wajen kwatoma dakala'yancin ta suhada            1-sani ña Mariya            2-malam amiru           3 lbrahim Mai gida            4 da kuma malam dogo Dakala ayin sarki biyu be wadanda suka hada      1 tsohon sarki wanda koda muka bukaci rubuta wannan labari bamu dau suna ba     2  Sai na biyu shine Yusuf amiru  Anyi wasa kala-kala  Kama da wasan tauri da wasan gaddanci da kuma wasan kokawa             Kubimu a wani labari zamu kawo muku Yadda wasunan suka gudan  Daga ni naku mikailu Yusuf dakala...